

Dakarun operation Sahel Sanity na rundunar sojin kasar nan da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso yammacin kasar nan, ta ce, ta kashe...
Rundunar sojin kasar nan ta mikawa gwamnatin jihar Borno wasu mutane dari da shida wadanda suka tsere daga hannun kungiyar Boko Haram. Hakan na cikin wata...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule ta sanar da cewa za ta fara aikin rajistar sabbin daliban da za ta tantance domin ba su gurbin karatu wato Post...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta sanar da cewa za ta ci gaba da yajin aikin da take yi har sai gwamnatin tarayya ta biya...
Hukumar Hizbah ta Jihar Jigawa ta ce ta lalata kwalaben barasa guda 588 da kwace a karamar huumar Ringim ta Jihar. Kwamandan hukumar Malam Ibrahim Dahiru...
Wasu daga cikin hotunan da jaridar Premium times ta wallafa a shafin ta na Internet.
Dandazun mutane suka tarbi tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi na II a ya yin da ya kai ziyara ga abokin sa Nasir El-rufa’I a jihar...
Kungiyar ‘yan jarida Mata ta kasa NAWOJ ta ce za ta hada Kai da kungiyoyin Kare hakkin Bil Adama da gwamnatin Jihar Kano don samar da...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya mika sakon ta’aziyarsa game da rasuwar daya daga cikin jajirtattun masu rajin kare ‘yancin masu fama da lalurar amosasnin...
Daga Safara’u Tijjani Adam Kungiyar direbobi ta kasa N U R T W ta ce daga yanzu babu wani fasinja ko direba da zai dinga...