Limamin masallacin Abdullahi bini Abbas dake unguwar Sani Mainagge Malam Abubakar Abdussalam Muhammad ya yi kira ga Mutane su zama masu yin amfani da kafar sada...
A hudabar sa ta idin babbar sallah Limamin Masallacin idi na sabuwar Jami’ar Bayero dake nan Kano Farfesa Auwal Abubakar ya yi kira ga al’ummar musulmi...
Shugaban gidan gyaran hali na Goron dutse Magaji Ahmad Abdullahi ya bukaci masu laifin da gwamnan Kano ya yi wa afuwa su kasance al’umma nagari tare...
Gwamnatin tarayya ta fitar da jadawalin tsarin yadda za a gudanar da jarrabawar kammala sakandare ta WAEC a ko wanne fanni, wadda za a fara rubutawa...
Ya yin da ake jajibi ga sallah don gudanar da bikin babbar sallah, wakilin mu Bilal Nasidi Mu’azu ya ziyarci wasu daga cikin kasuwannin da ke...
A ya yin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar bukukuwan babbar sallah suma mata ba’a barsu a baya ba, domin ana su bangaren suna ci...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci mawadata a cikin al’umma da suka rika tallafawa marasa karfi musamman a wannan lokaci na gabatowar...
Kwamitin kula da harkokin kudi na majalisar dattijai ya gayyaci ministan kudi Hajiya Zainab Ahmed domin tayi bayani kan yadda gwamnatin tarayya take kashe kudadan kwangilar...
Gwamnatin tarayya ta ce a ta sanya ranar 17 ga watan Okotoba a matsayin ranar da ‘yan aji shida na firamare za su rubutu jarrabawar Common...
Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila ya ce ba abu ne mai yuwa ba, jihohin kasar nan su karbi jan ragamar kula da titina mallakin gwamnatin tarayya...