

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta umarci tsohuwar ministar man fetur na kasar nan Diezani Alison-Madueke da ta gurfana gabanta don kare kanta kan...
Daya daga cikin hamshakan masu kudi a duniya Bil Gates ya karya ta shi ne ya kirkiri cutar COVID-19. Bil Gates ya bayyana hakan ne a...
Ministan sadarwa ta kasa Dr, Isa Ali Pantami ya kaddamar da wasu ayyuka da zai bunkasa fasahar sadarwa ta kafar Internet da aka kammala guda 6...
Mai alfarma sarkin musulmai Alhaji S’ada Abubakar na III ya ayyana ranar Juma’a mai zuwa 31 ga watan Yulin da muke ciki a matsayin ranar da...
Dangin matashin nan Yunusa Dahiru wanda aka fi sani da Yunusa Yellow da ke tsare a jihar Bayelsa, sun ce har yanzu ba a sallamoshi daga...
Dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Danbatta Murtala Musa Kore, ya ce al’umma suyi shiri domin kare kansu domin kuwa gwamnati ba zata iya kare...
Wasu bangarori uku a tashar gidan telebijon na kasa NTA dake jihar Kawara sun kama da wuta sakamakon wutar lantarki mai karfin gaske da aka dawo...
Eyitayo Jegede mai lambar kwarewa ta SAN ya lashe zaben fidda gwani na takarar gwamna a Jihar Ondo, bayan doke abokan takararsa guda guda bakwai, ciki...
Kwamitin shugaban kasa da ke binciken dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC karkashin jagorancin tsohon shugaban kotun daukaka kara mai shari’a...
Majalisar zartaswa ta kasa ta amincewa hukumar yaki da fasakwauri ta kasa kwastam da ta kashe naira biliyan dari biyu da tamanin da uku da miliyan...