Kungiyar ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba, NASU ta ce, ba za ta Amince da karin kudin man fetur ba, wanda aka kara daga Naira dari...
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta bukaci gwamnatin jihar Kano kan ta kai wa al’ummar garin Yaryasa a karamar hukumar Tudun wada da wasu garuruwa da...
Jaridar Punch ta rawaito cewa gobarar ta tashi ne daga saman gini wanda ya sanya hayaki ya turnaki saman yankin baki daya. Sai dai kawo yanzu...
Rundunar sojan kasar nan kar kashin rudunar yaki ta Sahel Sanity ta ceto mutane 8 da aka sace aka yi garkuwa da su tare kuma da...
Gwamnatin tarayya ta ce dubun matasa ne za su sami aikin yi bayan an sake gina dakunan wasannin kwai-kwayo na da’be. Ministan yada labarai Alhaji Lai...
A baya-bayan nan ne gwamnatin Kano ta sanar da cewa za ta kaddamar da shirin bayar da tallafi ga mata masu juna biyu da kananan yara,...
Bayan shafe watanni cikin dokar zaman gida sanadiyyar cutar Corona, yanzu haka tuni jama’ar masana’antar shirya fina-finan hausa ta Kannywood suka ce sun fara komawa ci...
Kungiyar likitoci ta Jihar Lagos ta ce daga gobe litinin za ta fara yajin aikin gargadi na kwanaki uku, bayan da gwamnatin jihar ta gaza cika...
Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarunta na Operation Hadarin Daji sun samu nasarar hallaka ‘yan bindiga da dama tare da lalata maboyarsu da ke dajin...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya magantu kan binciken da ake yiwa dakataccen mukaddashin shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu. Wata sanarwa da babban mataimakin shugaban kasar na...