

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce har yanzu dokar lockdown na nan, wato dai mutane zasu cigaba da zama a gida suna wanke hannu har zuwa lokacin...
Gwammatin jihar Sokoto ta sanar da sake bullar cutar Covid-19 a jihar. Kwamitin karta-kwana kan yaki da cutar Corona na jihar ta Sokoto ya sanar a...
Shirin bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano, da Babban Bankin Musulunci ke daukar nauyi , ya yi alkawarin kashe dalar Amurka Miliyan tara(09), don kafa...
Hukumar aikin hajji ta Najeriya ta ce har yanzu tana jiran matakan da gwamnatin kasar Saudiyya ta dauka game da aikin hajjin shekarar 2020, kafin ta...
Kasar Indonesia, ta sanar dacewar al’ummar kasar ba zasu yi aikin Hajjin bana ba. Ministan harkokin addinai na kasar ta Indonesia, Fachrul Razi, ya bayyana haka ...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Schalke 04, dake kasar Jamus wanda ya zo aro daga kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Jean Clair Todibo, zai koma...
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da kamuwar mutane 3 da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar ce ta sanar da hakan a shafinta na...
Hukumar dakile cututtuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta sanar da samun sabbin masu dauke da cutar COVID-19, 182 a jihohi 15 na kasarnan da birnin...
Fadar shugaban kasa ta shirya ganawa tsakanin Shugaba Muhammadu Buhari da gwaman jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal kan kazamin harin da aka kai a daren ranar...
Gwamnatin Jihar Kogi ta musanta rahoton hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC cewa mutum biyu sun kamu da cutar Coronavirus a jihar. A ranar Larabar...