Gwamnatin jihar Jigawa ta sanar da dage dokar kulle a karamar hukumar Ringim ta jahar jigawa sakamakon nasarar da ake samu wajen yaki da cutar a...
Hukumomi a jihar Jigawa sun tabbatar da samun karin mutane 14 da sakamakon gwajinsu ya nuna cewa suna dauke da cutar Coronavirus. Shugaban kwamatin dakile yaduwar...
Gwamnatin jihar Jigawa tace cibiyar gwajin cutar corona zata fara aiki daga ranar litinin mai zuwa a jihar. Kwamishinan lafiya na jihar kuma shugaban kwamatin karta-kwana...
Gwamnatin jihar Bauchi ta janye dokar kulle da zaman a gida da ta sanya a wasu yankunan jihar da aka samu bullar cutar Corona. Cikin wata...
A irin wannan ranaku da ake sararawa daga dokar kulle da zaman gida da gwamnatin jihar Kaduna ta sanya, domin dakile yaduwar cutar Coronavirus, ‘yan kasuwa...
Gwamnatin jihar Jigawa tace zata samar da kotun tafi da gidanka domin hukunta masu take dokar kulle da zaman gida da gwamnatin ta sanya a wasu...
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da ayi sallar idi a jihar amma banda mata da kana nan yara da kuma tsofaffi, yayin da suma mazaje majiya...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Jigawa tace daga gobe Talata zata fara nuna halin babu sani ba sabo kan duk wanda ya yi wa dokar zaman...
Gwamnatin jihar Jigawa tace ta karbi tallafin kayan abinci tirela 93 daga gamayyar kungiyar ‘yan kasuwa ta kasa, domin rabawa talakawa mabukata yayin dokar zaman gida...
Gwamnatin jihar Kano ta sahale a gudanar da sallar idi bisa wasu sharuda kamar yadda mai taimakawa gwamnan Kano kan yada labarai Salihu Tanko Yakasai ya...