Daurraru sama da dubu daya ne dake gidajen gyaran hali na Goron Dutse da na Kurmawa a jihar Kano sun amfana da ganin likitoci daban-daban tare...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya kafa kwamitin miƙa mulki ga zaɓaɓɓen Gwamnan jiha Engr. Abba Kabir Yusuf. A wata sanarwa da Kwamishinan yaɗa...
‘Yan bindiga sun sace dalibai mata guda biyu na jami’ar tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara. Rahotonni sun ce ‘yan fashin dauke da muggan makamai,...
Babbar kotun jihar Kano ta musanta wani labarin kanzon kurege dake cewa kotu ta dakatar da zaben cike gurbi na Alhasan Ado Doguwa. Mai magana da...
Wani kwararran likitan iyali a Jihar Kano Dakta Jamilu shu’aibu ya ce, sauyin yanayin da aka samu na hazo da kuma yayyafi a wasu lokutan ka...
DMO ta koka dangane da karuwar bashin da ake bi kasar nan. Bashin da ya kai yawan Naira tiriliyon 46. Hakan ya samo asali ne biyo...
Jigo a cibiyar binciken harkokin Noma a ƙasashe masu zafi ta ICRISAT Dakta Hakeem Ajegbe ya yi kira ga manoma da su karbi tsarin noman Dawa...
Wani kwarararran likita da ke aiki a hukumar lafiya ta duniya WHO Dakta Abdulkareem Muhammad, ya ce masu fama da lalurar ciwon Suga na cikin barazanar...
Sabon zababben gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya shawarci mutanen da suka sayi fili a jikin gine-ginen gwamnati, da su dakatar da yin gini...
Majalisar dinkin duniya ta ce, yan Najeriya sama da miliyan 64 ne ke fama da matsalar ƙarancin abinci. Hukumar samar da Abinci ta majalisar dinkin duniya...