Sarkin Alkalman Kano Alhaji Ilyasu Labaran Daneji, ya shawarci mawadatan jihar Kano da su kara kaimi wajen tallafawa masu karamin karfi duba da cewa gwamnati ta...
Wani malamin addinin musulunci dake nan Kano, Malam Usman Bello Torob, ya ce abu ne mai muhimmanci mata su maida hankali wajen kintsa kansu, don dai-dai-ta...
A kalla iyalan gidan Masarautar Saudiya 150 sun kamu da cutar Corona Virus da suka hada da gwamnan birnin Riyadh wanda yanzu haka ke kwance a...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta mika ragamar gudanar da harkokin matatun man kasar nan ga bangarori masu zaman kansu da zarar an kammala gyaran da...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta gargadi ‘yan Najeriya da su guji yin alkawarin karya wajen bada taimakon kayayyakin da zasu taimaka...
Jami’an hukumar ajiya da gyaran hali ta kasa reshen jihar Kano, sun ki amincewa su karbi masu laifi da kotu ta tura musu a yau Laraba....
Wani magidanci a unguwar Gwammaja dake nan Kano ya rasu, bayan ya killace kansa a gidan sa dake unguwar. Magidanci da har izuwa yanzu ba a...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, sakamakon gwajin da ta yiwa mutune arba’in da shida na cutar Covid-19 ya tabbatar ba sa dauke da cuta...
Hukumar kula da cututtuka ta kasa NCDC ta ce mutane goma ne suka sake kamuwa da cutar Covid-19 a jihar Legas. Hukumar ta bayyana hakan ne...
Tsohon mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid da Barcelona da Real Madrid, Radomir Antic, ya mutu hakan ya biyo bayan rasuwar mahaifiyar mai...