

Gwamnatin jihar Kano ta ce bata da hannu cikin uzzurawar da shuwagabannin hukumomin kasuwar Kantin Kwari da ta Sabon Gari ke yiwa ‘yan kasuwannin. Mai baiwa...
Fitaccen malamin addinin musulunci a Najeriya Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana wasu matakai hudu matsayin, hanyoyi kaifiyyan da za a bi kan annobar Coronavirus. Malam...
A yayin da kasashe a fadin duniya ke cike da fargabar kamuwa da cutar covid 19 Gwamnatin Kano ta ce zatayi duk mai yuwuwa wajen daukar...
Wani likita a sashen duba lafiyar hakori dake asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake nan Kano Dakta Yassar Kabir ya bayyana cewar rashin Sanin yadda mutane...
Gamayyar kungiyoyin manoma ta AFAN sun bukaci gwamnati tarayya da ta binciki ayyukan shirin baiwa manoma basuka da inshorar noma na NIRSAL. Kungiyoyin sun bukaci hakan...
Rundunar ‘yansanda ta jihar Katsina, ta sanar da kashe dan garkuwa da mutane, gudan daya tare da kwato shanu sittin. Rundunar ta sanar da kubutar da...
Kwamitin tsara kasuwar Rimi da zamanantar da ita ya ce karamar hukumar birnin Kano za ta ci gaba da zamanantar da kasuwar Rimi kamar yadda sauran...
Shugaban Kasuwar Rimi dake nan Kano Alhaji Salisu Ya’u Yola ya ce babu wani aikin ci gaba da kasuwar ke samu daga bangaren gwamnatin jihar Kano...
Wani mawallafin littafin ma’aurata Tijjani Muhamad Musa ya gano wasu sinadirai guda 85 da za su rage yawan matsalolin da ake samu a tsakanin ma’aurata. Tijjani...
Wasu da ake zargin ‘yan bangar siyasa ne sun kai wa kwanbar motocin tsohon ministan tsaro kuma gwmanan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a nan...