Kwamitin tsara kasuwar Rimi da zamanantar da ita ya ce karamar hukumar birnin Kano za ta ci gaba da zamanantar da kasuwar Rimi kamar yadda sauran...
Shugaban Kasuwar Rimi dake nan Kano Alhaji Salisu Ya’u Yola ya ce babu wani aikin ci gaba da kasuwar ke samu daga bangaren gwamnatin jihar Kano...
Wani mawallafin littafin ma’aurata Tijjani Muhamad Musa ya gano wasu sinadirai guda 85 da za su rage yawan matsalolin da ake samu a tsakanin ma’aurata. Tijjani...
Wasu da ake zargin ‘yan bangar siyasa ne sun kai wa kwanbar motocin tsohon ministan tsaro kuma gwmanan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a nan...
Gwamnatin jihar Sokoto ta datakatar da baje kolin nuna kayayyakin al’adun gargajiya da shirya yi a yau Laraba. Gwmnan jihar Sokoto Allhaji Aminu Waziri Tambuwal ya...
Ma’aikatar yada labarai ta jihar Kano ta ce zata hada gwiwa da maaikatar lafiya ta jihar Kano domin wayar da kan mutane kan irin shirye-shiryen da...
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana cewa an sami bullar cutar Corona Virus a jihar. Babban sakatare a hukumar lafiya ta jihar Katsina Dr, Kabiru Mustapha ya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ya zuwa yanzu ba a samu bullar cutar Covid 19 wato Coronavirus anan Kano ba. Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr...
Shugaban hukumar kula da harkokin ‘yan sanda ta kasa Muhammad Dingyadi ya ce nan gaba kadan gwamnatin tarayya za ta sake daukar sababbin kuratan ‘yan sanda...
Uwargida ta gayyaci al’umma shagalin bikin yi mata kishiya . Awanna lokaci da ake fama da fadace -fadacen mata kishiyoyi ,kai har ma da yunkurin kisa...