Hukumar Hisba a jihar Kano ta ce,’ auren da matar nan ta daura da saurayin ‘yarta bai saba shari’ar musulunci. Mataimakin babban kwamandan hukumar Hisba Hussain...
Da misalin karfe biyu na ranar yau Laraba ne ake sa ran za a yi jana’aizar marigayi sarkin Dutse Alhaji Dakta Nuhu Muhammad Sanusi wanda ya...
Rundinar ‘yan sandan jihar Kano ta bayar da belin shahararriyar tauraruwar nan ta Tiktok mai suna Murja Ibrahim Kunya. ‘Yan sanda dai sun kama jarumar ne...
Majalisar wakilai ta bukaci babban bankin kasa CBN, da ya janye kudurinsa na daina amfani da tsohon kudin kasar Nan da aka sauya. Mataimakin shugaban kwamatin...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Nigeriya EFCC, ta ce an samu tsaiko kan cigaba da shari’ar dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya Abdulsalam...
Shugaban kotun kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS, mai sharia Edward Amoako Asante ya nuna takaicin sa kan yadda kasasshen dake cikin kungiyar ba...
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa ‘yan ta’addar ISWAP sun raba wa jama’a makudan kudade a kan hanyar Maiduguri zuwa Monguno na jihar dake...
Shekarar da muka yi ban kwana da ita ta 2022, mata da kananan yara sun fuskanci kalubale iri-iri na rayuwa a fadin duniya na cin zarafi...
Hukumar yaki da cutar tarin fuka da kuturta da kuma gymbon ciki ta kasa a Nijeriya ta ce kuturta cuta ce da za a iya magance...
Al’umma na ci gaba da nuna fargaba tare da kokawa kan yadda suke fuskantar karancin kayan amfanin yau da kullum a cikin unguwanni, sakamakon matsalar sauyin...