

Malamin nan Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara, ya nemi afuwa kan kalaman sa game da wasu hadisai da ya bayyana cewa, an ci zarafin manzon tsira Annabi...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gayyaci Malam Abduljabbar Kabara, kan ƙorafin da shugaban Izala na jihar Dr. Abdullahi Saleh Pakistan yayi a kansa. Da maraicen...
Sheikh Abduljabbar Kabara ya bayyana cewa, Indai ba za a dubi Ubangiji ba, to kawai a hukunta shi yayi laifi. Malamin ya bayyana hakan ne, yayin...
Sheikh Abduljabbar Kabara ya sanya sharuɗa biyu domin ficewa daga Muƙabalar da ake tsaka da gudanarwa yanzu haka. Malamin ya ce, ba zai ƙara amsa wata...
Yau Asabar ne za a gabatar da Muƙabalar nan ta Malaman Kano da Malam Abduljabbar Kabara, bayan shafe watanni biyar ana jira. A watan Fabrairun da...
Shugaban hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA Burgediya janar Muhammad Buba Marwa mai ritaya, ya yi kira ga iyaye a ƙasar...
Ƴan bindiga sun kashe mutane sama da ɗari a ƙasar Burkina Faso. Rahotanni sun ce ƴan bindigar sun kashe mutanen ne a wani ƙauye da...
Hukumar kula da madatsun ruwa ta kasa (NIWA) ta ce, ya zuwa yanzu, masu aikin ceto sun samu nasarar tsamo gawarwaki 76, waɗanda suka rasa rayukansu...
Rahotanni daga garin Maiduguri na cewa mayakan kungiyar ISWAP sun kashe jagoran ƙungiyar Boko Haram Abubakar Shekau yayin wani batakashi da su ka yi a dajin...
Ƙungiyar da ke rajin kare martabar addinin islama ta Muslim Right Concern (MURIC), ta ja hankalin majalisar wakilai da cewa ka da ta kuskura ta halasta...