

Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Bauchi Yakubu Shehu Abdullahi, ya ce, gwamnan jihar ta Bauchi sanata Bala Abdulkadir Muhammed, shine ya sa aka dakatar da...
Rahotanni daga Zirin Gaza na cewa jiragen yaƙin sojin Isra’ila sun ci gaba da yi luguden wuta a birnin a yau litinin. Wannan na zuwa...
Dakarun Operation Hadin Kai na rundunran sojin ƙasar nan sun hallaka ƴan boko haram da dama a ƙauyen Dawuri da ke yankin ƙaramar hukumar Konduga a...
Wata ƙungiya da ke rajin kare martabar arewacin ƙasar nan mai suna Northern Reform Organzation ta yi tir da ci gaba da kisan kiyashi da ake...
Wasu daga cikin manƴan shehunan ɗarikar Tijjaniya sun bayyana zabar sarkin Kano na goma sha huɗu a daular fulani Malam Muhammadu Sanusi na 2 a matsayin...
Gwamnan jihar Bauchi sanata Bala Abdulƙadir Muhammed ya ce mafi yawa na ƴan ta’adda da ke aikata ayyukan ash-sha a ƙasar nan a wannan lokaci musamman...
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da gwamnonin ƙasar nan da su yi duk me yiwuwa...
Rahotanni daga gabas ta tsakiya na cewa jiragen yaƙin sojin Isra’ila sun ci gaba da luguden wuta a Zirin Gaza da ke yankin Palastinu a wayewar...
Hukumar tsaro ta civil defence NSCDC ta ce ta tura da jami’anta 1750 yayin bikin sallah a fadin jihar Kano. Hakan na kunshe ne cikin...
Mai alfarma sarkin musulmi kuma shugaban majalisar koli kan harkokin addinin musulunci, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya bukaci al’ummar musulmi da su fara duban...