Adadin waɗanda suka kamu da cutar Corona a Najeriya jiya Laraba sun kai dubu ɗaya da ɗari ɗaya da arba’in da tara. Waɗannan alkaluma sun fito...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce Najeriya tana mataki na hudu a ƙasashen duniya da suke yaƙi da annobar corona. Wakilin WHO a Najeriya Dakta...
Gwamnatin tarayya ta ce bata da shirin sanya dokar kulle duk da karuwar annobar corona da ake samu a kwanakin nan. Ministan lafiya Dakta Osagie Ehanire...
Gwamnatin tarayya ta dakatar da fara yin rigakafin cutar corona zagaye na biyu da ta shirya farawa a Talatar nan. Kwamitin shugaban ƙasa mai yaƙi da...
Kwamitin shugaban Kasa mai yaƙi da cutar COVID-19 ya ce, za a fara rigakafin zagaye na biyu a ranar 10 ga watan Agusta. Daraktan yada labarai...
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya ce cutar Corona da ta sake dawowa karo na uku ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 30 a cikin mako guda...
Gwamnatin tarayya ta gargadi jihohi shida na kasar nan kan barazanar sake bullar annobar Corona karo na uku samfurin Delta. Jihohin da ake farbagar barkewar cutar...
Cibiyar daƙile yaɗuwar cututtuka ta ƙasa (NCDC) ta ce an samu ɓullar nau’in cutar corona samfarin ‘Delta’ mai wuyar sha’ani a ƙasar nan. Shugaban sashen...
Gwamnatin jihar Sokoto, ta sanar da cewar ba a samu bullar Annobar cutar Corona a fadin jihar na tsawon kwanaki 123. Kwamishinan lafiya na jihar ta...
Gwamnatin tarayya ta ce, an yi amfani da kaso tamanin da takwas cikin ɗari na kafatanin allurar rigaƙafin cutar corona guda miliyan huɗu da gwamnati ta...