Gwamnatin jamhuriyyar Nijar ta ce za a bude wuraren ibada daga yau Laraba 13 ga watan Mayu na shekarar 2020, bayan rufesu da akayi na tsawon...
Gwamnatin jamhuriyar Nijar ta bayyana ranar 1 ga watan Yuni mai zuwa a matsayin ranar da za’a sake bude makarantun bokon kasar bayan matakin rufe su...
Gwamnatin jihar jigawa ta ce tana biyan naira dubu goma ga kowanne likita dake aikin kula da masu dauke da cutar Corona Virus a kowacce rana...
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince a rika gudanar da sallar jam’i, a garuruwan da dokar kulle ta shafa na kananan hukumomin jahar guda 8 da cutar...
Gwamnatin jihar jigawa tace tana aikin gina cibiyar gwajin cutar Coronavirus da zata fara aiki nan da makonni biyu masu zuwa. Gwamnan jihar Alh. Muhd Abubakar...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da sallamar mutane 63 da suka warke daga cutar Covid-19 a jihar. Wannan adadi dai ya sanya adadin wadanda suka warke...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gana da sarakunan gargajiyar biyar masu daraja ta daya na jihar kan annobar Covid-19. Yayin ganawar da ta gudana...
Gidauniyar Dangote ta bayyana cewar, alhakin gwamnatin Kano ne daukar samfurin mutanen da cibiyar zata yiwa gwaji, a sabon dakin gwajin cutuka na zamani da gidauniyar...
Gwamnatin jihar Sokoto tace ta sallami wasu mutane 6 da suka warke daga cutar Covid-19 a Litinin dinnan. Ma’aikatar lafiya ta jihar Sokoto ta wallafa a...
NCDC ta ce an gano karin mutane 248 da suka kamu da cutar Covid-19 a ranar Lahadi. Wanda yakai adadin wadanda aka gano suna dauke da...