Fadar shugaban kasa ta musanta labarin da ake yadawa cewa guda daga cikin masu taimakawa shugaba Buhari wato Sarki Abba ya kamu da cutar Corona. Hakan...
Kungiyar ‘yan Najeriya mazauna kudancin Afrika (NUSA) ta ce a kalla ‘yan kasar nan goma sha daya ne suka rasu a Afrika ta kudu sakamakon cutar...
Gwamnatin jihar Osun ta ce, za ta kara duba yiwuwar bude makarantu a fadin jihar daga ranar 21 ga watan Satumbar da muka shiga. Gwamnatin jihar...
Karon farko cikin watanni hudu an samu raguwar masu kamuwa da cutar corona mafi karanci a kasar nan. A jiya litinin dai mutane 143 ne kacal...
Gwamantin tarraya ta gargaɗi gwamnonin jihohi da kada su buɗe makarantun jihohinsu, har sai gwamnatin tarraya ta bada umarnin yin hakan. Shugaban kwamitin karta-kwana na fadar...
Kwamishinan lafiya na jihar Lagos Farfesa Akin Abayomi ya warke daga cutar corona. Hakan na cikin jawabin da kwamishinan yada labaran jihar Gbenga Omotosho ya fitar...
Gwamnatin tarayya za ta fara tallafawa malaman makarantu masu zaman kansu da annobar cutar COVID-19 ta shafa. Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ne ya bayyana...
Gwamnatin tarayya ta ce, har yanzu ba ta tsayar da lokacin da za a bude makarantu kasar nan. Karamin minstan ilimi Mr Chukwuemeka Nwajuba ne ya...
Kwamishinan lafiya na jihar Legos Farfesa Akin Abayomi ya kamu da cutar corona. Hakan na cikin wata sanarwa da kwamishinan yada labarai na jihar Gbenga Omotoso...
Gwamnatin jihar Kano ta ce a jiya Alhamis an sami karin mutane 9 masu dauke da cutar Covid-19 cikin mutane 120 da aka yiwa gwaji, wanda...