Gwamnatin jihar Jigawa ta amince a rika gudanar da sallar jam’i, a garuruwan da dokar kulle ta shafa na kananan hukumomin jahar guda 8 da cutar...
Gwamnatin jihar jigawa tace tana aikin gina cibiyar gwajin cutar Coronavirus da zata fara aiki nan da makonni biyu masu zuwa. Gwamnan jihar Alh. Muhd Abubakar...