Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa FRSC reshen jihar Kaduna ta ce ta gurfanar da wadanda suka karya dokokin tuki su akalla dari biyu da sittin...
Majalisar dokokin jihar Kaduna, ta dakatar da tsohon mataimakin shugaban majalisar Muktar Isa Hazo da wasu ƴan majalisa biyu har tsawon wata tara. Dakatarwar ta biyo...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ayyana ranar 10 ga wannan watan na Agusta a matsayin ranar da zata bude manyan makarantun sakadaren don fara rubuta jarrabawar WAEC...
Masarautar Zazzau ta ce, ta soke hawan ranar sallah, da kuma hawan Daushe da aka saba yi duk shekara. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa...
Rundunar ‘yan-sandan Jihar Kaduna ta ce, ta kama wadanda ta ke zargin aikata laifuka daban-daban ciki har da masu yin garkuwa da mutane da masu satar...
Mutane 5 aka sallama bayan sun warke daga cutar Corona a jihar Kaduna gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufa’I ne ya wallafa a shafin san a Twitter...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bai wa masu sayar da dabbobi a bakin titunan jihar wa’adin awanni 24 kan su tashi daga wuraren da suke sana’ar. Hakan...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce daga ranar litinin mai zuwa ne dokar da gwamnatin jihar ta sanya ta hana amfani da baburan adai-daita sahu bin wasu...
Wani magidanci a jihar Kaduna ya fede cikin sa da wuka sanadiyyar zafin cutar gyambon ciki wato (Ulcer) dake damun sa. Wannan al’amari dai ya faru...
‘Yan kasuwa a jihar Kaduna sun roki gwamnan jihar Malam Nasir El-rufa’i kan ya bude musu kasuwannin jihar domin ci gaba da kasuwanci. Shugaban kungiyar ‘yan...