Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i ya ce babu abinda ya same shi bayan da aka yi masa allurar rigakafin cutar Covid-19, a don haka jama’a...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta fitar da rahoton al’amuran da suka shafi tsaro na shekarar 2020, wanda ya fara daga watan Janairu zuwa Disambar shekarar: Adadin mutanen...
‘Yan bindiga sun kai hari rukunin gidajen jami’an hukumar kula da filayen jiragen saman kasar nan da ke garin Kaduna, inda suka sace mutane tara. Rahotanni...
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da komawar sauran ɗalibai makaranta a ranar Litinin mai zuwa 22 ga watan Fabrairu, 2021. Ɗaliban da za su koma makarantar...
Asibitin koyarwa na Barau Dikko da ke jihar Kaduna ya bankaɗo wata da ke aiki da takardun bogi cikin ma’aikatan asibitin. Shugaban asibitin Farfesa Abdulƙadir Musa...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta yi ƙarin girma ga jami’anta ɗari uku da casa’in da biyar. Da yake jawabi yayin ƙarin girman Kwamishinan ƴan sandan...
Gwamnatin jihar Kaduna ta gargaɗi Kwalejin Fasaha ta jihar kan shirin buɗe makarantu a ranar Litinin. Gwamnatin ta dakatar da Kwalejin daga duk wani shirye-shirye na...
Gwamnatin jihar Kaduna ta umarci ma’aikata da ke ƙasa da matakin aiki na 14 su yi aiki daga gida. Hakan na cikin sanarwar da gwamnatin jihar...
Rahotanni sun ce da misalin ƙarfe 8 na dare ne gun-gun ƴan bindigar suka je unguwar ta Rigasa dab da tashar jirgin ƙasa. Jami’in hulɗa da...
Gwamnatin jihar Kaduna ta dakatar da Wazirin Zazzau Alhaji Ibrahim Aminu, wanda shi ne jagoran masu naɗa sarki a masarautar. Dakatarwar ta biyo bayan amsa takardar...