Hukumomi a jihar Kaduna sun ce ƴan bindiga sun harbe akalla mutum takwas tare da raunata wasu a jerin hare-haren da suka kai ƙauyen Kadanye. Kwamishinan...
Wasu ‘yan bindiga sun hallaka mutane takwas tare da jikkata hudu a wani hari da suka kai a kananan hukumomin Kajuru da Kachia na jihar Kaduna...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce wasu da ake zargin ‘yan fashi ne sun kashe mutane takwas tare da jikkata wasu hudu a wasu hare-hare daban-daban a...
Mahaifin daya daga cikin dalibai da ‘yan bindiga su ka sace a Kaduna ya rasu sanadiyar bugun zuciya. Mahaifin daya daga cikin dalibai 39 ‘yan...
Rundunar sojin kasar nan ta fitar da jerin sunayen wadanda suka samu nasarar neman gurbin shiga aikin kananan hafsoshin soji wato (short service) na wannan shekara....
Wasu da ake zargin ‘Yan bindiga ne sun kashe wani shugaban Fulani a yankin Doka da ke karamar hukumar Kajuru, a jihar kaduna Alhaji Lawal Musa,...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya caccaki fitaccen malamin addinin islaman nan da ke Kaduna Sheikh Ahmed Gumi sakamakon neman sulhu da ya ke kokarin...
‘Yan bindiga sun bude wuta kan jerin gwanon motocin mai martaba sarkin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna Alhaji Zubairu Jubril Mai Gwari II Rahotanni...
‘Yan bindigar nan da suka yi garkuwa da dalibai 39 na Kwalejin nazarin tsirrai da gandun daji ta Afaka da ke Igabi a Jihar Kaduna sun...
‘Yan bindiga sun sace dalibai ashirin (20) a kwalejin nazarin kimiyyar daji ta kasa da ke Mando a jihar Kaduna. Wannan na zuwa ne mako guda...