Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta ƙasa FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane 12 sakamakon haɗarin mota a hanyar Kaduna zuwa Abuja. Shugaban hukumar shiyyar Kaduna Hafiz...
Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta ƙasa FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane 12 sakamakon haɗarin mota a hanyar Kaduna zuwa Abuja. Shugaban hukumar shiyyar Kaduna Hafiz...
Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, ta shiga bincike kan kisan gillar da aka yiwa Abdulkarim Ibn Na-Allah mai shekaru 36, ɗa ga Sanata Bala Na’Allah....
Babban Hafsan sojin ƙasar nan janar Locky Irabor ya bayyana harin da aka kai kwalejin horar da sojoji a jihar Kaduna a matsayin rashin hankali. Locky...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce, ta fara kwaso ɗalibai ƴan asalin jihar da ke karatu a jami’ar Jos da sauran kwalejojin ta zuwa gida. Shugaban hukumar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce, harin da ƴan bindiga suka kai kwalejin horar da sojoji wata ƴar manuniya ce da za ta ƙara zaburar da...
Rahotanni daga kwalejin horar da sojojin Najeriya NDA na cewa, sojan da yan bindiga suka yi garkuwa da shi yaa mutu. Sojan wanda aka bayyana sunan...
Rundunar sojin ƙasar nan ta lashi takobin ɗaukar fansa kan harin da ƴan bindiga suka kai Kwalejin horas da sojoji ta NDA a Kaduna. A ranar...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bada umarnin rufe wasu manyan kasuwanni biyu da ke ci mako-mako a jihar, har sai baba-ta-gani, saboda dalilan tsaro. Kwamishinan tsaron jihar...
Karin daliban makarantar Bathel Baptist 15 a Jihar Kaduna da masu garkuwa da mutane suka sace, sun shaki iskar yanci. Rundunar yan sandan jihar ta tabbatar...