Gwamnantin jihar Kano ta ce akalla mutane goma ne suka mutu yayin da wasu dari hudu suke ci gaba da karbar magani a asibiti sakamakon shan...
Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta janye yajin aikin da ta tsunduma a duk fading kasar nan. Wannan na zuwa ne kwanaki 10 bayan da likitocin...
Gwamnatin tarayya ta sake sanya hannu kan yarjejeniyar aiki tare da kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta kasa kan batun janye yajin aikin da suke yi....
Gwamnatin jihar Kano ta bai wa hukumar kare hakkin masu sayen kaya ta jihar umarnin rufe dukkanin gidajen abinci da na Biredi da kuma kamfanonin samar...
Hukumar kula da ingancin kayayyaki ta kasa (SON), ta kone wasu tarin maganin sauro da wa’adin amfanin su ya kare tare da wayar wuta marsa...
Mambobin hukumar gudanarwar asusun bada lamuni na duniya (IMF) sun ki amincewa su sanya sunan Najeriya cikin kasashe 28 wadanda asusun na IMF zai yafe musu...
Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano ta bankaɗo wata maɓoya da ake sauya lokutan ƙarewar wa’adin kayayyaki a yau Litinin. An bankaɗo wurin...
Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) Burgediya Janar Muhammad Buba Marwa mai ritaya, ya ce, ya kamata a rika yi...
Kungiyar likitoci ta kasa masu neman kwarewar aiki ta bukaci majalisun dokokin tarayyar Najeriya da su samar da wata doka da za ta haramta wa masu...
Kusan wata guda bayan fara allurar riga-kafin cutar covid-19 a Najeriya, ya zuwa yanzu akalla mutane sama da dubu dari takwas ne aka yiwa riga-kafin na...