Gwamnatin jihar Kano tace ta fito da tsarin bi gida-gida don daukar samfurin gwajin cutar sarke numfashi ta Covid-19, yayinda take ganin hakan zai taimaka wajen...
Hukumar lura da asibitoci da dakunan binciken lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano ta bayyana cewa babu mamaki idan har aka dade ba a gano...
Hukumar dakile cututtuka masa yaduwa ta kasa NCDC ta tabbatar da samun mutane 409 da suka kamu da cutar Corona a sassan kasar a jiya Laraba....
Mataimakin gwamnan Bauchi Baba Tela wanda aka tabbatar ya kamu da cutar Covid-19 a makon da ya gabata ya samu sauki, an kuma sallame shi daga...
Ministan lafiya Dr Osagie Ehanire ya ce kwamitin kar ta kwana da ma’aikatar lafiya ta kafa domin gano dalilan mace mace a nan Jihar Kano tsakanin...
Gwamnatin Jihar jigawa ta bude dukkanin kasuwannin jihar da ke ci mako-mako, sai dai bisa sharadin za a rika bin dokokin da aka gindayawa ‘yan kasuwar....
Kungiyar dake wayar da kan al’umma da tallafawa mabukata kan cutar Covid-19 wato CORA, ta ce, za ta ci gaba da duba marasa lafiya kyauta da...
Wadannan wasu ne daga amsoshin tambayoyin ku da likitan mu Dakta Ibrahim Musa na asibitin koyawarwa na Malam Aminu Kano ya amsa muku ta shafin mu...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce a ranar Laraba an samu karin mutane 196 da suka kamu da cutar Covid-19 a sassan...
Al’ummar kwaryar birnin Kano sun shiga cikin zullumi sakamakon yawaitar mace-mace da ake samu a yankin kwaryar birnin. Rahotonni na nuni da cewa an samu karuwar...