Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce akwai raguwar kamuwa da cuta mai karya garkuwar jiki da kashi 2.5 zuwa 0.5 a jihar Kano Kwamishinan lafiya...
Cibiyar daƙile yaduwar cuttuka ta ƙasa NCDC ta tabbatar da ɓullar cutar corona samfurin Omicron a Najeriya. NCDC ta ce, a yanzu mutane uku sun kamu...
Hukumar kula da asibitoci masu zaman kansu ta jihar Kano PHIMA ta rufe wani asibiti mai zaman kansa mai suna Al-ziyadah clinic da ke unguwar Naibawa...
Wata ƙwararriya likita a harkar cimaka ta ce yawan cin kifi da nama ga masu fama da cutar sikari na haifar musu da illa a jikin...
Cibiyar daƙile yaɗuwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta ce, sama da mutane dubu 3, 449 ne suka mutu sakamakon cutar kwalara a 2021. Rahoton na NCDC...
Wani ƙwararren likitan masu fama da cutar sikari a asibitin koyarwa na Aminu Kano ya ce, masu fama da cutar sikari na cikin haɗarin fuskantar shanyewar...
Ƙwararren likita a fannin cimaka a Aminu Kano ya ce, “Kanya” guda ce daga cikin ƴaƴan itatuwa da ke ɗauke da sinadarin vitamin A da kuma...
Gwamnatin jihar Kano ta ce tana dab da buɗe makarantar ƙwararru masu jinyar ido a jihar. Kwamishin lafiya na jihar Dakta Aminu Ibrahim tsanyawa ne ya...
Ƙungiyar likitoci ta ƙasa NMA ta ce, za ta shiga yankunan karkara don kula da lafiyar al’ummar da ke rayuwa a cikin su. Shugaban ƙungiyar a...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ta fara gudanar da aikin rigakafin cutar kwalara a kananan hukumomi uku na jihar. Babban sakataren hukumar bunkasa kiwon lafiya matakin...