Kungiyar raya tattalin arzikin yammacin afurka wato (ECOWAS), ta ce, kananan makamai sama da miliyan goma ne ke hannun jama’a ba bisa ka’ida ba a yankin...
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ba ya tsoron amfani da na’urar tantance masu kada kuri’a wato (Card reader) a yayin babban...
Majalisar karamar hukumar Ringim da ke jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ya rutsa da su, yayinda gidaje sama...
Hadaddiyar kungiyar malaman manyan makarantu ta jihar Plateau JUPTI ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani saboda rashin biyan albashin malamai na watanni biyar. Rahotanni...
Cibiyar da ke kula da ayyukan yan majalisu CISLAC ta bayyana damuwar ta kan yawan karuwar kama yan jarida da jami’an sashen kula da manyan laifuka...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta Najeriya NBC ta ce, zata rufe gidajen rediyo da talabijin da hukumar ke bin su bashin kudaden sabunta lasisi....
Mutane goma sha daya sun rasa rayukansu sakamakon mummunan hatsarin mota da ya ritsa da su akan titin Ibeto zuwa Kontagora a jihar Niger. Babban jami’in...
Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantun sakandire ta kasa NECO ta saki sakamakon jarrabawar da daliban kasar nan suka rubuta tsakanin watan Yuni da Yulin bana. A...
Wata babbar kotun jihar Kwara da ke da zama a garin Ilorin babban birnin jihar karkashin jagorancin mai shari’a Ibrahim Yusuf, ta yi barazanar aikawa da...
Hukumar yaki da cin hanci ta EFCC ta cafke tsohon babban daraktan hukumar tsaron farin kaya DSS Mista Ita Ekpeyong, da yammacin yau alhamis. Rahotanni sun...