Rundunar sojin kasa na kasar nan tare da hadin gwiwar takwaranta ta kasar Amurka da ke kula da nahiyar afurka, za su gudanar da wani taro...
Taron majalisar zartarwa ta kasa a jiya ya amince da fitar da naira biliyan 61 da miliyan 464 domin gyaran hanyoyi, da kuma yasar bakin teku...
Hukumar yaki da safarar mutane ta kasa NAPTIP ta ce ta kama wasu mutane takwas da ake zargin masu safarar mutane ne. Shugaban hukumar da...
Rundunar sojin Nigeria ta ce dakarunta sun cafke wani mutum daya shahara wajen hada bama-bamai ga mayakan kungiyar Boko Haram. Rundunar ta ce an cafke...
Fadar shugaban kasa ta ce zance ne maras tushe da wasu al’ummar kasar nan ke yadawa na cewar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai...
Hukumar kidaya ta kasa NPC ta ce a yanzu haka adadin al’ummar kasar nan ya kai miliyan dari da casa’in da takwas, inda adadin al’ummar da...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce a shirye ta ke wajen ganin ta kammala dukkannin aikin ci gaban kasa kamar yadda ya ke kunshe cikin tsare-tsaren kayyadajjen...
Wata gobara da ta tashi a Unguwar Ola-Oti da ke garin Kankatu a birnin Ilorin Jihar Kwara, ta yi sanadiyyar kone dakuna 25 da kuma shaguna...
Gwamnatin kasar Jamhuriyar Nijar ta ce za ta rika aiki tare da takwararta ta kasar nan domin bunkasa ilimi tsakanin al’ummomin kasashen biyu. Babban sakatare a...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana watsi da zargin da wasu mutane ke yi kan shirin ta na gina gadar sama a shatale-talen dangi inda suke cewa...