Gamayyar kungiyoyin ma’aikatan lafiya ta ƙasa JUHESU sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta biya musu bukatun su kafin wa’adin tafiya yajin aikin su ya...
Ƙungiyar masu harhaɗa magunguna a nan Kano ta ce yawan shan magani barkatai na taka rawa wajen haddasa wasu cutuka a jikin mutum. Shugaban ƙungiyar Pharmacist...
Shugabannin kasashen Afurka da dama ne suka yi jawabansu a rana ta biyu a taron koli na Majalisar Dinkin Duniya. Sai dai bayanan shugabannin sun fi...
Kungiyar likitoci ta ƙasa NMA reshen jihar Kano ta koka kan rashin wadatattun likitoci a kasar nan. Shugaban ƙungiyar ana Kano Dakta Usman Aliyu ne ya...
Duk da kokarin da gwamnati ke yi na tabbatar da rabon albarkatun kasa daidai gwargwado, har yanzu ana samun banbance-banbance wajen kula da cibiyoyin lafiya a...
Gamayyar kungiyar ma’aikatan Lafiya ta kasa JOHESU ta Janye yajin aikin data kuduri farawa yau Asabar, 18 ga watan Satumbar shekarar 2021. Hakan na cikin wata...
Hukumar karɓar ƙorafi da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta kama wasu mutane da suka shigo da gurɓatacciyar masara. Shugaban hukumar Barista...
Gwamnatin jihar Neja ta ce sama da mutane 100 ne suka mutu sakamakon barkewar cutar kwalara a kananan hukumomi 25 na jihar. Kwamishinan Lafiya na jihar...
Gamayyar kungiyoyin lafiya JUHESU sun rubutawa ministan kwadago da samar da aikin yi Dakta Chris Ngige wasikar buƙatar bai wa manbobin su abubuwan da suke bukata....
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa NARD ta buƙaci shugaba Muhammadu Buhari da ya halarci ganawar da za su yi da ƙungiyar likitoci ta ƙasa...