Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da barkewar cutar Amai da gudawa ta Cholera, a jihar da mutum 559 suka kamu da cutar. Kwamishinan lafiya ta jihar,...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce, a kalla yara miliyan 100 a yankin Afrika, sun karɓi rigakafin cutar Polio a shekarar da ta gabata. Shugaban...
Ƙungiyar Izala ta ƙasa mai shalkwata a Kaduna ta ƙaddamar da shirinta na fara dashen itatuwa domin kare muhalli a jihohin Arewacin ƙasar nan. Shugaban ƙungiyar...
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da shirin tsunduma yajin aikin na ƙungiyar likitoci a yau Litinin. A wata sanarwa da ma’aikatar Ƙwadago ta ƙasa ta fitar,...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce, har yanzu tana kan bakanta na ci gaba da bincike kan asalin samuwar cutar Korona da ta yi sanadiyyar mutuwar...
Cibiyar dakile yaɗuwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta ce, adadin waɗanda suka kamu da cutar kwalara a ƙasar nan ya kai dubu talatin da uku da...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa NAFDAC ta rufe wasu gidajen da suke samar da ruwan leda 38 sakamakon karya dokokin yin kasuwanci...
Gwamnatin tarayya ta cimma matsaya da ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa NARD, kan batun janye yajin aikin da suka tsunduma makwanni biyu da suka...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta musanta kama wani mahauci da ake yayatawa a kafafen sada zumunta cewa yana sayarwa da mutane naman Kare. Mai magana...
Adadin waɗanda suka kamu da cutar Corona a Najeriya jiya Laraba sun kai dubu ɗaya da ɗari ɗaya da arba’in da tara. Waɗannan alkaluma sun fito...