Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta samu nasarar kama mutane 5 cikin waɗanda ake zargi da kashe matar auren nan Rukayya Mustapha a Kano....
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta tabbatar an binciko tare da hukunta waɗanda ake zargi da kashe wata matar aure mai suna Rukayya Mustapha har...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA, ta ce tana neman dakataccen kwamandan sashin yaƙi da miyagun ayyuka da ke aiki a...
Majalisar dokoki ta jihar Kano, ta amince da dawo da dokokin gudanarwar kasuwannin Muhammadu Abubakar Rimi da Singa. Dawo da dokokin zai bada dama domin yi...
Kotun majistret mai lamba 58 ƙarƙashin mai Sharia Aminu Gabari ta sassauta sharuɗan da ta gindaya a kan bayar da belin Injiniya Mu’azu Magaji Ɗansarauniya. Yayin...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ƙaddamar da kafata ina liman masallata kuma na jihar a matsayin dakarun Hisba na sa-kai. Babban kwamandan hukumar Sheikh Harun...
Babbar Kotun tarayya da ke nan Kano ta umarci rundunar ƴan sanda da su bai wa wani mutum Ɗanjummai Ado Wudil motarsa. Da ta ke yanke...
Hukumar kula da makarantun kimiyya da fasaha ta jihar Kano ta ce akwai bukatar iyaye su rika barin “yaya” mata su sami kwarewa a fannin kimiyya...
Hukumar Hisba a jihar Kano ta yi bikin fasa tarin kwalaben giya da kuɗin su ya kai sama da Naira miliyan 100. Hukumar ta kama tarin...
Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ziyarci jihar Kano domin yin ta’aziyyar ɗalibar nan Hanifa Abubakar da ake zargin malamainta da kashe ta. Mataimakin shugaban...