Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun dakatar da Najeriya shiga ƙasar sakamakon ɓullar sabuwar nau’in cutar Corona samfurin Omicron. Shugaban hukumar kula da sufurin jiragen sama ta...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta yi tir da harin da ƴan daba suka kai ofishin Sanata Barau Jibrin. Hakan na cikin wani saƙon murya da...
Jam’iyyar APC tsagin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a Kano, ta musanta raɗe-raɗin cafke shugabanta Malam Abdullahi Abbas. Jami’in yaɗa labaranta Ahmad Aruwa shi ne ya bayyana...
Hukumar lura da kafafen sadarwa ta ƙasa NCC, za ta sabunta matakan kare manhajojin sadarwar al’umma. A wani mataki na kare bayanan al’umma da kuma faɗawa...
Sarkin Ban Kano Alhaji Mukhtar Adnan ya rasu. Rahotanni daga iyalan Marigayin sun bayyana cewa ya rasu da safiyar yau Juma’a bayan wata gajeriyar rashin lafiya....
Gwamnatin jihar Kaduna ta kori Malamai 233 daga bakin aikinsu. An kori malaman ne bisa kama su da laifin gabatar da takardun Bogi. Malama Ahmad Sani...
Al’ummar musulmi na jimamin rasuwar Malam Mas’ud Mas’ud Hotoro ɗaya daga cikin Malaman da suka yi muƙabala da Malam Abduljabbar Kabara. Bayanan da Freedom Radio ta...
A yau Laraba ne ake sa ran shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai bar Abuja domin halartar bikin EXPO 2020 a Dubai da ke Hadaddiyar Daular Larabawa....
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na ganawa da shugaban ƙasar Afrika ta kudu Cyril Ramaphosa a fadar sa. Cyril Ramaphosa ya sauka a Najeriya don duba wasu...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce akwai raguwar kamuwa da cuta mai karya garkuwar jiki da kashi 2.5 zuwa 0.5 a jihar Kano Kwamishinan lafiya...