Gamayyar ƙungiyoyin ma’aikantan lafiya ta kasa reshen jihar Kano JUHESU ta ce, ba gudu ba ja da baya kan kudirin ta na tsunduma yajin aiki. Ƙudurin...
Gwamnatin tarayya ta ce za’a fara amfani da tsarin 5G Network a kasar nan daga watan Janairun shekara mai kamawa ta 2022. Ministan sadarwa da tattalin...
Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, albarkacin ƙasar Saudiyya yake sabinta titin Ahmadu Bello da ke Kano. Gwamnan ya bayyana hakan ne a daren Alhamis,...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta kama motoci 11 bisa zargin yin lodi ba bisa ƙa’ida ba. Mai magana da yawun rundunar DSP Abdullahi...
Rundunar ƴan sanda jihar Kaduna ta cafke ƴan bindiga 3 da ta ke zargi suna da hannu a sayar ɗaliban makarantar Bathel Baptist. Jami’in hulɗa da...
Gwamnan jihar Neja Abubakar Sani Bello, ya yi watsi da naɗin sabon Sarkin Kontagora. Wannan dai ya biyo bayan ƙarar da wasu ƴan takara 46 suka...
Shugabannin kasashen Afurka da dama ne suka yi jawabansu a rana ta biyu a taron koli na Majalisar Dinkin Duniya. Sai dai bayanan shugabannin sun fi...
Gwamnatin tarayya ta ce akwai dalilai masu tarin yawa da ya hanata bayyana sunayen mutanen da suke ɗaukar nauyin masu aikata ta’addanci a ƙasar nan. Ministan...
Jam’iyya mai mulkin kasa APC ta sake dage babban taronta na jihohi a fadin kasar nan zuwa 16 ga watan Oktoba, mai kamawa. Wannan na kunshe...
Hukumar Haute Autorité pour la Consolidation de la Paix mai wanzar da zaman lafiya ta Nijar, ta gudanar wani taro da wakilan ƙabilun jihohin Agadas da...