Gwamnatin jihar Neja ta ce sama da mutane 100 ne suka mutu sakamakon barkewar cutar kwalara a kananan hukumomi 25 na jihar. Kwamishinan Lafiya na jihar...
Hukumar binciken hadurra ta kasa AIB ta gabatar da rahoton wucin gadi kan hadarin da ya faru na jirgin soji da ya yi sanadiyar mutuwar tsohon...
Gwamnatin tarayya ta ce zata dauki sabbin jami’an rundunar ƴan sanda ta ƙasa 60,000 a tsawon shekaru shida masu zuwa. Babban Sufeton ƴan sanda na ƙasa...
Gwamnatin tarayya ta ce nan gaba kadan za a dage dakatarwar da aka yiwa kamfanin kafar sada zumunta na Twitter. Ministan yaɗa labarai da al’adu Alhaji...
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta tsige shugaban masu rinjaye na majalisar Alhaji Mohammed Inuwa da ke wakiltar karamar hukumar Doka da Gabasawa. Hukuncin hakan ya biyo...
Gwamnatin jihar Rivers ta shigar da kara a kotun koli don kalubalantar hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke kan takaddamar karbar harajin kayayyaki na VAT,...
Shugaba Muhammadu Buhari, ya buƙaci majalisar dattijai da tayi gaggawar gudanar da dokar lura da kama masu amfani da makamai ba bisa ƙa’ida ba. Muhammadu Buhari,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatin sa ta rabawa manoma Miliyan 1 da dubu dari 6 kudi sama da naira Bilyan dari 300 na tallafin...
Kotun ɗa’ar ma’aikata ta ƙasa ta saka ranar jumma’a 17 ga watan Satumba a matsayin ranar da zata yanke hukuncin ƙarar da gwamnatin tarayya ta kai...
Gwamnatin tarayya ta fara rabawa manoma kayayyakin alkinta amfanin gona a jihohi tara na kasar nan domin magance barazanar karancin abinci. Babban sakataren ma’aikatar aikin gona...