Gwamnatin tarayya ta amince da daukar jami’an ‘yan-sanda dubu 10 kowacce shekara, domin ‘kara yawan jami an, da kuma ingantuwar tsaro a fadin kasar. Babban sefeton...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kaduna ta dage zaben shugabannin kananan hukumomi da kansiloli. Shugabar hukumar Saratu Audu ce ta sanar da dage zaben...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da gina bariki ga ma’aikatan hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA a fadin kasar nan. Shugaban...
Hukumar kididdiga ta jihar Kano ta kaddamar da shirin samar da bayanai na yara ‘yan kasa da shekaru 5 da mata dake tsakanin shekarun haihuwa. Shugaban...
Masanin kimiyyar siyasa a jami’ar bayero da ke nan kano, ya ce rigingimun da suke tsakanin jam’iyyu suna haifar da tashe-tashen hankali da kuma mayar da...
Gwamnatin tarayya ta ce ba za ta tilastawa jama’a karbar allurar rigakafin cutar covid-19 ba har sai allurar ta wadata a Najeriya. Sakataren gwamnatin tarayya Boss...
Ma’aikatar harkokin ‘yan sanda ta tarayya ta gargadi ‘yan Najeriya da su yi watsi da rahoton da ke yawo a shafukan sada zumunta cewa za a...
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta bukaci gwamnatin tarayya da ta ƙara ƙokari wajen magance matsalar tsaro da ke sake ta’azzara a jihar. Majalisar ta buƙaci hakan...
Gwamnatin tarayya ta ce, ta kammala shirin ta na samar da cibiyoyin kula da lafiya a matakin farko na zamani a jihohin ƙasar 36. Ministan lafiya...
Gwamnatin jihar Kaduna ta haramta shigowa ko fitar da dabbobi daga jihar zuwa wasu jihohin dake kasar nan. Hakan na cikin wata sanarwa da kwamishinan al’amuran...