Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bai wa iyalan wasu jami’an ta biyu da suka rasu a bakin aiki tallafin naira miliyan ɗaya da dubu dari...
Ƙungiyar dattawan Arewa ta ce mamayar da yan bindiga suka yiwa kwalejin koyar da harkokin tsaron Najeriya ya nuna cewa tsaron kasar yana da rauni. Sakataren...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA ta ce, ta biya diyyar sama da naira miliyan 163 da dubu dari hudu ga...
Bankuna sun ce duk wanda ya sabawa sabuwar dokar canjin kudaden kasashen ketare zai fuskantar tsatstsauran hukunci daga Babban Bankin Najeriya CBN. Bankunan sun bayyana hakan...
Hukumar kididdiga ta Najeriya ta ce tattalin arzikin kasar ya karu da kashi 5.1 a tsakiyar shekarar nan da muke ci. Hakan na cikin wata sanarwa...
Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziƙin ƙasa ta’annati EFCC ta buƙaci bankunan ƙasar nan su binciki yadda kwastomominsu ke shigar da kuɗi asusun a jiyar...
Tsohon gwamnan jihar Imo kuma sanata a majalisar dattawan Najeriya, Rochas Okorocha, ya zargi yan siyasar ƙasar nan da hannu wajen taɓarɓarewar al’amuran ta. Sanata Rochas...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce, har yanzu tana kan bakanta na ci gaba da bincike kan asalin samuwar cutar Korona da ta yi sanadiyyar mutuwar...
Babban Hafsan sojin ƙasar nan janar Locky Irabor ya bayyana harin da aka kai kwalejin horar da sojoji a jihar Kaduna a matsayin rashin hankali. Locky...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce, ta fara kwaso ɗalibai ƴan asalin jihar da ke karatu a jami’ar Jos da sauran kwalejojin ta zuwa gida. Shugaban hukumar...