Babban hafsan tsaron ƙasar nan Janar Lucky Irabor, ya ce, sojojin Najeriya ba za su iya samun nasarar kakkaɓe ayyukan ƴan ta’adda ba, matukar ba a...
Ƙungiyar gwamnonin ƙasar nan ta ce tsakanin watan Mayun shekarar dubu biyu da goma sha ɗaya zuwa Fabrairun wannan shekara, sama da ƴan Najeriya dubu saba’in...
Hukumar kula da harkokin ƴan sanda ta ƙasa PSC ta ki amincewa ta yiwa tsohon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa EFCC...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya naɗa Barrista Mahmud Balarabe a matsayin mai riƙon mukamin shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da...
Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta gabatar da wani taro anan Kano dan kawo karshen korafe-korafen da mutane sukeyi dangane da sabunta rijistar layikan waya. Shugaban...
Tsohon dan wasa mai tsaron bayan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Sergio Ramos, ya rattaba hannu a kwantiragin shekara biyu a PSG. Ramos, mai shekaru...
Gwamman jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, yace, Sojojin kasar nan na fama da karancin ma’aikata da kayan aiki. Ya kuma ce, hakan ne ke kawo...
Gwamnatin jihar Sokoto, ta sanar da cewar ba a samu bullar Annobar cutar Corona a fadin jihar na tsawon kwanaki 123. Kwamishinan lafiya na jihar ta...
An kammala jana’izar tsohon shugaban kasar Zambia wanda ya jagoranci karbo ‘yancin kasar, Kenneth Kaunda inda aka birne shi a makabartar da ake binne manyan shugabannin...
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da cibiyoyin tattara bayanai da zasu taimaka wajen samar da bayanai na yaki da ‘yan ta’adda a fadin jihar Zamfara. Ministan sadarwa...