Rahotanni daga unguwar Ƙoƙi da ke nan Kano na cewa an yi garkuwa da wata amarya da ake shirin ɗaura auren ta a ranar Lahadi 14-03-2021....
Gwamnatin jihar Kano ta gano maɓoyar wani sinadarin haɗa lemo da ake zargin shi ya haddasa wata cuta da ta jikkata mutane da dama tare da...
‘Yan bindigar nan da suka yi garkuwa da dalibai 39 na Kwalejin nazarin tsirrai da gandun daji ta Afaka da ke Igabi a Jihar Kaduna sun...
Majalisar wakilai ta ce wajibi ne babban hafsan sojin kasa na kasar nan laftanal janar Attahiru Ibrahim ya gurfana gaban kwamitinta don ya yi karin haske...
Rahotanni daga garin Dawakin Tofa da ke nan Kano na cewa ɗaliban makarantar Sakandiren kimiyya ta garin sun tarwatse. Lamarin ya faru ne a cikin daren...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta yi holin wasu mutane da ta kama bisa zargin laifin fashi da makami tare da garkuwa da mutane. Baya ga...
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Manjo janar Babagana Monguno mai ritaya, ya ce, akwai wasu kudade da aka ware don sayo makamai...
Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur na Najeriya Timipre Sylva, ya ce ba za a yi karin farashin litar man fetir a yanzu ba har sai an...
An ci gaba da shari’ar mutanen nan da ake zargi da satar yara ‘yan asalin jihar Kano zuwa jihar Anambra. Kotun karkashin jagorancin mai shari’a Zuwaira...
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce babu wani dalili da zai sa a daina amfani da allurar AstraZeneca ta Covid-19. A cewar WHO wasu daga...