Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zargi wasu ‘yan Najeriya da yin tasiri wajen haifar da rikice-rikicen da ake gani a sassan kasar nan. A cewar...
Gwamnatin jihar Kano ta aike da tallafin naira miliyan goma sha takwas ga mutanen da rikicin jihar Oyo ya shafa a makon da ya gabata. ...
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce hukumar ta tattara bayan masu bukatar a kara yawan rumfunan zabe a kasar...
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta ce sabon shugaban hukumar da aka nada bashi da wani rahoto da ya nuna...
Gwamnatin tarayya ta ce a duk wata tana kashe sama da naira biliyan hamsin wajen bada tallafin samar da hasken wutar lantarki. Ministan samar da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke babban jami’in hukumar Hisbah ta jihar Kano mai kula da kamen almajirai da mata masu zaman kansu. An cafke...
Gwamnonin Arewa maso yamma sun kama hanya domin zuwa jihar Oyo kan rikicin ƙabilancin da ke faruwa a jihar. Mai taimaka wa Gwamnan Kano kan yaɗa...
Daga: Aisha Sani Bala Gwamnatin jihar Kano ta ce har yanzu akwai yiwuwar rushe gadar Kofar Nassawara da ke nan birnin Kano sakamakon rashin tsari...
A litinin dinnan ce aka rantsar da tsohuwar ministar kudin kasar nan Ngozi Okonjo Iweala a matsayin shugabar cibiyar kasuwanci ta duniya WTO. Ngozi Okonjo...
Gwamnatin tarayya ta ce an kusan kammala ayyuka guda dari biyu da tamanin ta cikin asusun kula da zaizayar kasa wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya...