Gwamnatin Tarayya ta umarci dukkanin hukumomin da su tabbatar sun karfafa dokar yaki da annobar Covid-19 mai saurin yadua, yayin da ake fargabar barkewarta a karo...
Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya SSANU da na kungiyar ma’aikatan da ba malamai ba NASU za su yi wata ganawa ta musamman a yau Talata kan...
Gwamnatin Tarayya, ta ce cikin watanni biyu a kalla yan kasar dari hudu da biyar ne suka rasa rayukansu sakamakon cutar corona. Shugaban Kwamtin kar-ta-kwana na...
Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Mohammed Adamu ya gana da manyan jami’an ‘yan sanda a shelkwatar runduanar da ke Abuja jiya Litinin. Rahotanni na ganin cewa,...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana faragaba kan akwai yuwar samun karancin man fetur a kasar nan. Karamin ministan man fetur Mr Timipre Sylva ya bayyana fargabar a...
Gwamantin Kano ta rufe gidan mai na Aliko da ke Dakata a karamar hukumar Nasarawa tare da cin tarar su naira dubu dari biyu. Hukuncin hakan...
Gwamnatin Jihar Kano ta baiwa shugabannin tashar mota ta Rijiyar Zaki wa’adin mako guda da su tabbatar da tsaftace ciki da wajenta, ko kuma ta dauki...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce mace-mace aure da sauran matsalolin auren na daga cikin manyan kalubalan da suke fuskanta a cikin aikinsu. Mukaddashiyar Kwamnandan...
Gwamnatin tarayya ta bukaci manoman shinkafar da suka amfana da tallafin kayan noman da ta raba da su yi amfani da shi ta hanyar da ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa rigakafin cutar Covid-19 din da Najeriya zata sayo bata da wata illa ga lafiyar al’umma. A don...