Sarkin Zazzau Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli ya sha alwashin yin aiki tare da sauran gidajen masarautar ta Zazzau a dukkannin harkokin mulkinsa. Wannan na zuwa ne...
Gwamnatin tarayya ta amince da sake bude illahirin sansanonin bayar da horo na masu yiwa kasa hidima daga ranar 10 ga watan Nuwambar gobe. Ministan matasa...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce, za a buɗe makarantun jihar daga ranar Litinin 19 ga watan Octoban da muke ciki, bayan shafe tsawon lokaci cikin hutu...
Yanzu haka wasu matasa na tsaka da gudanar da zanga-zanga a birnin Kano kan goyon bayan sabon tsarin ‘yan sandan SWAT da babban Sefeton ‘yan sanda...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu akan dokar da ya yiwa gyaran fuska ta masarautu inda ta tabbatar da Sarkin Kano Alhaji Aminu...
Gidaje sama da dari bakwai da sha biyar a garuruwa hamsin da bakwai dake kananan hukumomin Bosso da Paikoro dake jihar Niger ambaliyar Ruwa ta shafa...
Majalisar limaman masallatan juma’a ta Kano, ta ce rabuwar kawunan musulmi da ake samu shine babban kalubalen da ke kawo koma baya ga musulman kasar nan....
Majalisar wakilan Najeriya zata kaddamar da kwamatin ta na musamman da ta kafa kan sake fassalta kundun tsarin mulkin kasarnan na 1999 a ranar 25 ga...
Gidauniyar tallafawa Marayu da gajiyayyu wato Diamond Foundation for less privileges and orphans ta nanata kudirinta na cigaba da samar da kayayyakin yaki da annobar cutar...
Gwamnatin tarayya ta ce ta kafa kwamitin da zai rika duba yawan afukar iftila’i da samar da hanyoyin rage afukawarsa a fadin kasar nan. Ministar kula...