Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya umarci mai bashi shawara kan Kafafan yada labarai na internet Salihu Tanko Yakasai da ya dawo bakin aiki...
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce zata rarraba kudirin kasafin kudin badi da gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar mata ga kwamitocinta don bincika akwai...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatin sa zata kashe fiye da Naira 147,935,302,948 a kudirn kasafin kudin badi 2021, wanda aka yi wa...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatin sa zata kashe fiye da Naira 147,935,302,948 a kudirn kasafin kudin badi, wanda aka yi wa take...
A ya yin da kuma ya ambato bangaren ayyuka noma Gwamnan Ganduje ya ce gwamnatin sa ta baiwa wannan bangren fifiko wajen ciyar da kasar nan...
Rundunar sojin kasar nan ta ce lokaci ya yi da ƙasashen duniya za su daina nuna mata yatsa game da yadda ta ke gudanar da ayyukanta...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da naɗin Dr. Kabir Bello Dungurawa a matsayin sabon shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta Kano. Hakan ya biyo...
Ranar Talata ne a ke sa ran gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje zai gabatar da kasafin kuɗin baɗi a gaban majalisar dokokin jihar. A ranar Litinin...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta cafke mutane 25 da ake zargi da hannu wajen wawashe kayan tallafin Corona a jihar. Jami’in hulɗa da jama’a na...
Ɗan siyasar nan Mustapha Jarfa ya nemi afuwar mataimakin gwamnan Kano kan wasu kalaman ɓatanci da yayi a kan sa. A ranar 22 ga watan Disamba...