Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta janye zanga-zangar lumana da ta yi niyyar gudanarwa a Jihar Rivers sakamakon cimma yarjejeniyar da kungiyar ta yi da gwamnatin...
Gwamantin tarraya za ta rufe daukan ma’aikata na wucin gadi karkashin hukumar samar da aikin yi ta kasa, a ranar Ashirin da daya ga watan da...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Jigawa SEMA ta ce a kalla mutane ashirin ne suka rasa rayukan su yayin da gidaje da gonaki sama da...
Kungiyar dake rajin kare hakkin musulmi ta (MURIC) ta bukaci da a samar da kotu ta musamman da zata rika shari’ar ayyukan da suka shafi cin...
Kamfanin rarraba wutar lantarki a jihohin Kano da Jigawa da Katsina KEDCO ya ce, karin farashin wutar lantarki an yi shi cikin tsari, kuma baya nufin...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce a jiya Litinin an samu karin samu dauke da corona dari da hamsin da biyar yayin mutum...
Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce karancin abinci zai karu a jihohin Lagos da Kano da Abuja da kuma Jihar Rivers sakamakon cutar Corona. Hakan...
Wata kungiya da ke rajin tattara bayanan tsaro mai suna Such Light Initiatives ta ce za ta ci gaba da ba da gudunmawa wajen taimakawa jami’an...
Majalissar dokokin jihar Jigawa tace bata da wani kudiri na ragewa ko hana Jami’ar Sule Lamido dake Kafin Hausa kudin tallafin da kananan hukumomin jihar ke...
Wasu ƴan bindiga sun yi awon gaba da mutane huɗu tare da sace dukiya mai yawa a garin Nahuce na ƙaramar hukumar Bungudu da ke jihar...