Gwamnatin tarayya ta ce kimanin kananan yara milyan 12 ne ke cikin matsalar rashin wadataccen abinci. Ma’aikatar aikin gona da raya karkara ce ta tarayya ta...
Akalla jami’an soji 292 ne za su rubuta jarrabawar karin girma ta manyan jami’ai. Jarrabawar wadda za a gudanar a cibiyar horas da jami’an soji na...
Hukumar Kwastam ta kasa ta bayyana cewa ta kama wasu kayayyakin da aka yi fasa kwaurinsu da suka kai samame da kudin sa ya tassaman Naira...
Jarman matasan Arewa Ambasada Hamza Yunusa Yusuf ya ce aiwatar da hukuncin kisa ga masu yin ɓatanci ga addini shi ne zai kawo ƙarshen masu aikata...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kai samame gidan limamin Jumu’a na unguwar Fulani dake Sheka a ƙaramar hukumar Kumbotso. Rahotonni sun bayyana cewa a yayin...
Wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun haura gidan wani ɗan sanda a nan Kano tare yi masa kisan gilla. Lamarin...
Majalisar zartarwar jihar Kano ta amince da kafa kwamitin da zai yi nazari kan hanyoyin kilomita 5 dake kananan hukumomin jihar da nufin sake musu fasali...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta bada umarnin a karawa daliban jihar Kano alawus da ta ke biyan su, kasancewar wanda a ke basu a yanzu...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu matasa guda 4 da ake zargi da aikata fashi da makami a ƙaramar hukumar Malammadori. Rundunar tace ta...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata ci gaba da yaki da zazzabin cizon sauro a karshen kowanne wata har zuwa watan Oktoban shekarar da muke ciki....