Sarkin Gusau a jihar Zamfara Alhaji Ibrahim Bello ya ce wasu daga cikin ‘yan jihar suna taimakawa ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane waje sayar...
Cibiyar dakile yaduwar cuttutuka ta kasa NCDC ta ce an samu karin masu dauke da cutar corona a fadin kasar nan guda 595, yayin da mutane...
Rundunar ‘Yan sandan ta Jihar Jigawa ta samu nasarar damke wasu ‘yan damfara a Banki, wadanda su ke damfarar mutanen da basu iya amfani da kati...
Gwamantin tarayya ta ce zata duba yiwuwar bude sauran filayen jiragen sama guda hudu dake jahohin kasar nan matukar za su yi biyayya ga dokokin da...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta kama wadanda ake zargi dillalan miyagun kwayoyi ne da ‘yan banga dubu daya da dari biyar da tamanin da...
Cibiyar jagoranci nagari da bunkasa aikin Jarida ta Dantiye wato Dantiye Centre of Good Leadership and Journalism, DCLJ, ta sanar da daukar tsohon mataimakin sufeto janar...
Wata babbar kotu da ke zaman ta a Bompai, ta yanke hukuncin daurin shekaru goma sha hudu ga Malam Nafi’u Abdullahi, mai shekarun Ashrin da Takwas,...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya yaba da irin na mijin kokarin da jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil ke yi, wajen inganta...
Kungiyar shirin lafiya ta jihar Jigawa wacce ke aiki da tallafin hukumar raya kasashe ta Birtaniya (DFID) ta gudanar da horo ga ‘yan jaridar Jihar kan...
Gwamnatin tarraya ta ce ba zata bude makarantun fadin kasar nan ba, har sai an bullo da sabbin tsare-tsare kare dalibai daga kamuwa da cutar Corona....