Gwmanatin jihar Kano ta ce zuwa yanzu mutum 187 ne suka rage cikin masu jiyyar cutar Corona a jihar. Ma’aikatar lafiya ta Kano ta sanar a...
Cibiyar dakile bazuwar cutuka ta Najeriya NCDC ta ce mutum 11,828 sun warke daga cutar Corona a kasar. Hakan na kunshe ne cikin sanarwar da NCDC...
Mai marataba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shawarci hukumomin asibitin kashi na Dala da su samar da wani sashi wanda zai rika tallafawa marasa...
Kungiyar masu sayar da magunguna a nan Kano ta ce, hukumomin dake yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi a Kano, na fuskantar karancin ma’aikata da kuma...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce an samu afkuwar wani hatsari a dai-dai gadar sama ta Aminu Dantata dake titin Murtala Muhammad a nan...
Hukumomin Lafiya a Jihar Jigawa sun tabbatar da cewa babu sauran mai cutar Corona a Jihar. Kwamishinan Lafiya kuma shugaban kwamatin dakile yaduwar cutar na Jihar...
Wannan dai shi ne zama na biyu tun bayan dawo daga zaman gida ko dokar kulle tun lokacin da aka samu bullar cutar Corona a jihar...
Gwamnatin Kano ta ce za ta dauki tsatstsauran mataki ga makarantun da suka bude, yayinda ake rade-radin bude makarantu a jihar. Idan za a iya tunawa...
Yayinda gwamnatin Kano ta kaddamar da kwamitin bibiyar matsalar sace-sacen ‘yara a Kano, kungiyar iyayen yaran nan da aka sace ta ce har yanzu gwamnatin Kano...
Gwamnatin jihar Legas ta sanar da cewa za ta bude makarantu a ranar uku ga watan Agustan 2020. Sai dai gwamnatin ta ce daliban aji uku...