A dazu-dazun nan ne a yayin zaman majalisar ministoci da shugaba Isufu Mahamadu ya jagoranta gwamnatin Nijar ta bayyana matakinta na janye dokar hana jigila a...
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya sassauta dokar kulle kan wuraren ibada da wajen taron jama’a wanda aka kafa tun a farko a fadin jihar...
Al’ummar musulmin jamhuriyar Nijar sun yi fitar dango a yau dan halartar masallatan Juma’a daban daban biyo bayan sanarwar gwamnati na bada damar bude wuraren ibada...
Gwamnatin jihar Jigawa tace mutum na 3 ya rasu sakamakon cutar Covid-19 a jihar. Kwaminshinan lafiya kuma shugaban kwamatin dakile yaduwar cutar a jhar jigawa Dakta...
Yayinda masana kiwon lafiya ke cewa cutar Coronavirus tafi barazana ga tsofaffi saboda rashin karfin gwarkuwar jiki da basu dashi sai gashi wata tsohuwa mai ran...
Babbar kotun jiha ta daya dake birnin Gusau na jihar Zamfara ta yankewa wani matashi mai suna Kamalu Yusuf mazaunin unguwar Geji dake Gusau hukuncin kisa...
Gwamnatin Kano ta bude sabuwar cibiyar killace mata masu dauke da cutar Corona a Kano. A yammacin ranar Labara ne Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya...
Gwamnatin jihar Kano tace gobe Alhamis za a sassauta dokar kulle da zaman gida a jihar kamar yadda aka saba domin baiwa al’umma damar sayen kayan...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce a ranar Talatarnan an samu gano karin mutane 146 dake dauke da cutar Covid-19 a sassa...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa mutane 74 sun warke daga cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta Kano ta sanar a daren ranar Talata...