Kungiyar Boko Harama ta kai hari a wani kauye dake karamar hukumar Madagali a jihar Adamawa. ‘Yan Boko Haram sun dai kai harin da yammacin jiya...
Babban Jojin tarayya Justice Tanko Muhammad ya tsawaita hutun da Kotunan kasar nan da suka tafi har sai abinda hali ya yi, a sakamakon annobar cutar...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta sanar da samun karin mutane 6 da suka kamu da kwayar cutar Covid- 19 a kasar nan. LABARAI...
Gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya sanar da cewa an sallami wasu mutane 2 da suka warke daga cutar Corona a Jihar. Yanzu haka adadin wadanda...
Gwamnatin jihar Kano ta karawa ma’aikatan jihar hutun sati 2 a wani bangare na ci gaba da tsaurara matakan hana annobar Covid-19 shigowa jihar Kano. Bayanin...
Wata Kungiyar ci gaban matasa mai suna Youth Helping Hands ta gudanar da bikin wayar da kan al’umma kan yadda zasu kare kansu daga annobar Corona...
Karamin jakadan kasar nan a birnin New York, na kasar Amurka, Benaoyagha Okoyen, ya sanar da cewar zuwa yanzu haka ‘yan Najeriya uku ne suka rasu...
Abokan mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo, za su bai wa wasu kananan yan kasuwa a kasar nan guda dari, wadanda suka gabatar tsarin gudanar da...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta kasa Jamb, ta ce har yanzu bata kai ga tsayar da makin jarabawar da dalibi zai samu kafin ya...
Gwamnatin tarayya za ta fara rabon kudade da yawan su ya kai Naira Biliyan 1 da milyan 600 ga masu karamin karfi dubu 84 cikin kananan...