Hukumar lafiya ta duniya WHO ta kaddamar da kwamitin kartakwana kan rarababa kayayyakin dakile cutar COVID19 na Majalisar dinkin duniya. Babban daraktan hukumar Dr, Tedros Ghebreyesus...
Shugaban bankin bada lamuni na duniya Kristalina Georgieva ta ce bullar Annobar cutar Coronavirus zai haifar da koma baya ga tattalin arzikin duniya baki daya. Kristalina...
Bayan shafe kwanaki talatin da biyu a cikin Kurkuku , a kasar Paraguay tsohon gwarzon dan wasan duniya karo biyu dan kasar Brazil Ronaldinho, da dan...
Shugabar cibiyar kawo Canji, wato ‘center for change’ Dakta, Joe Okei- Odumakin, ta bukaci gwamnatin tarayya da ta gufanar da wadanda aka kama suna da hannu...
Wani likitan Dabbobi Dakta Muhd Abdu, yace cutar Corona ta hana masu kiwo sakewa wajen nemo abincin dabbobi harma da masu sana’ar noma da da sauransu....
Amurkawa dubu biyu ne suka rasa rayukansu cikin kwana guda, sakamakon ci gaba da yaduwar cutar corona. Kididdiga da jami’ar John Hopkins ta fitar, ta ce,...
Wasu ‘yan Najeriya 7 sun kamu da cutar Coronavirus a China, bayan da aka yi musu gwaji suna dauke da cutar, ya yin da suka ci...
Gwamnatin jihar Kano ta nuna kwarin guyiwar ta wajen magance matsalolin Fulani Makiyaya da Manoma a fadin jihar Kano, idan aka kammala aikin gina Ruga ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi afuwa ga daya daga cikin dattawan kasar nan da suka yi fafutuka neman ‘yancin kai, marigayi, chief Anthony Enahoro da...
Majalisar dokokin Jihar kano ta ce, ta sahalewa gwamnatin Jihar karbo bashin billiyan Hamsin ne la’akari da rashin kudi da jihar take fama da shi, kuma...