Wani matashi da ake kira da loba boy ya fada tarkon masu damfara a facebook, inda sukayi amfani da hotunan baturiya suka bude shafi da kuma...
Lauyoyin Kare hakin dan Adam na cigaba da Bincike akan matashin nan da “yan sandan madobi suka doka har ta kai ga ya dukan yayi sanadiyyar...
Gwamnan Ganduje ya kammala gabatar da kunshin kasafin kudin badi a gaban majalisar dokoki ta jihar Kano. Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da daftarin kasafin...
A halin da ake cikin gwamnan Abdullahi Umar Ganduje ya sauya harshe zuwa harshen hausa yana mai cewa ya zama wajibi ya bayyana yadda kushin daftarin...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa wato EFCC , reshen jihar Kaduna ta mika motoci guda hudu da ta kwato daga hannun wasu hukumomin jami’ar...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya isa majalisar dokoki don gabatar da daftarin kudirin kasafin kudin badi. Gwamnan Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya isa harabar...
Kwamishinan mata ,walwala da cigaba ta jihar Kano Dr Zahra’u Muhammad Umar ta sha alwashin kawo karshen matsalar shaye-shayen kwayoyi da cin zarafin mata, da kuma...
Babban kwamandan hukumar kiyayye hadura ta kasa FRSC Mr Boboye Oyeyemi ya yi kira ga gwamnan jihar Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje da ta kafa cibiyar...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba biyu karkashin mai shari’a Aisha Rabi’u ta yanke hukuncin daurin shekaru goma sha shida ga wani mutum da ake zargi...