Kungiyar mai rajin kare Demokaradiyya, wato UFDD, da hadakar kungiyoyin kishin al’umma sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta jihar Kaduna, da sauran jami’an tsaro...
Kungiyar masu kula da zirga-zirga jiragen sama ta Najeriya, wato Nigerian Air Traffic Association, ta koka gameda rashin isasun kayayyakin aiki tsakanin su da matuka jirage,...
Wani Jami’in hukumar Hisba mai suna Nuhu Muhammad Dala, ya ki amincewa da karbar cin hancin naira 100,000 daga hannun wani matashi mai sana’ar sayar kayan...
Gwamna Abdullahi Ganduje ya ja hankalin iyayen da aka ceto ‘yayansu daga Onitsa jihar Anambra da su yi hankali da yan jarida kungiyoyi masu zaman kansu....
A ‘yan kwanakin nan ne, mahukunta ke ta sako matasan da ke daure cikin mari a gidajen gyaran tarbiyya da ke sassan jihohin Najeriya. Sai dai...
Kungiyar tsofaffin daliban tsohuwar kwalejin Abdullahi Bayero a nan Kano da aka canja zuwa Jami’ar Bayero, sun sha alwashin gudanar da wasu ayyuka na tallafawa jami’ar...
A satin da muka yi bankwana da shi ne zaki ya balle daga kejinsa a gidan ajiye namun daji na jahar Kano, kafafan yada labarai da...
Shi wannan zaki dai ana zaton yunwa ce ta sa yayi bore domin kuwa a lokacin da aka kai shi jihar Nassarawa domin yin bajin kolin...
A yayin da aka samu nasarar komawar Zakin nan Kejin sa da kan sa da safiyar yau. Al’amuran sun fara komawa dai-dai a cikin gidan adana...
A safiyar yau ne wasu matasa suka gudanar da zanga-zanga akan titi Minna –Suleja a jihar Nija dangane da yanayin titinunasu suka shiga Matasan sun kalubalence...