Gwamnan jihar Gombe Alhaji Inuwa Yahaya ya yabawa wasu matasa su uku kan yadda suka samar da na’urar samar da iska na gida wanda za’a yi...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta gargadi ‘yan Najeriya da su guji yin alkawarin karya wajen bada taimakon kayayyakin da zasu taimaka...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nada Alhaji Muhammad Sani Muhammad a matsayin mai bashi shawara na musamman kan harkokin siyasa. A ranar...
Babban Limamin Masallacin jumma’a na Alfurkan Sheikh Dr Bashir Aliyu Umar , yace Killace kai da kauracewa al’umma, da karbar shawarwari na ma’aikatan lafiya da hukumomi...
Kungiyar likitoci ta kasa reshan jahar kano NMA ta bayyana cewar rashin tsaftar muhalli a tsakanin al’umma ke kara yaduwar cutar corana da ake fama da...
Gwamnatin jihar Jigawa ta fara biyan yan fansho su kimanin 570 sama da naira biliyan daya. An raba mutanen zuwa rukuni-rukuni saboda kaucewa cunkoson don...
Gwamnatin jihar jigawa ta ce ta samar da cibiyoyi guda uku da za su dauki gadaje sama da 300 a shirin karta kwana da take yi...
Hukumar kula da cututtuka ta kasa NCDC ta ce mutane goma ne suka sake kamuwa da cutar Covid-19 a jihar Legas. Hukumar ta bayyana hakan ne...
Kungiyar Boko Harama ta kai hari a wani kauye dake karamar hukumar Madagali a jihar Adamawa. ‘Yan Boko Haram sun dai kai harin da yammacin jiya...
Babban Jojin tarayya Justice Tanko Muhammad ya tsawaita hutun da Kotunan kasar nan da suka tafi har sai abinda hali ya yi, a sakamakon annobar cutar...